A ranar 1 ga watan Janairu ne aka fara aiki da yarjejeniyar hadin gwiwar tattalin arziki ta yankin (RCEP), wadda kasashe 15 da suka hada da Sin, da kasashen Asiya 10, da Japan, da Koriya ta Kudu suka rattabawa hannu.A matsayinta na yarjejeniyar ciniki cikin 'yanci mafi girma a duniya, shigar da tsarin RCEP zai inganta tasirin kasar Sin sosai...
Kara karantawa